Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: The fulfilment of Scripture
Ayoyi game da The fulfilment of Scripture
Sai ya wayar da tunaninsu don su fahimci Nassi.
Ya ce musu, “Wannan shi ne abin da aka rubuta, cewa dole Kiristi yă sha wahala, a rana ta uku kuma yă tashi daga matattu.