Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: Apostles, Thomas being present
Ayoyi game da Apostles, Thomas being present
Bayan mako guda, har wa yau almajiransa suna cikin gidan, Toma kuwa yana tare da su. Ko da yake ƙofofi suna kulle, sai ga Yesu ya zo ya tsaya a tsakiyarsu ya ce, “Salama tă kasance tare da ku!”