Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: The power of the Holy Spirit
Ayoyi game da The power of the Holy Spirit
Gama Kiristi ya mutu domin zunubi sau ɗaya tak, mai adalci saboda marasa adalci, don yă kawo ku ga Allah. An kashe shi a cikin jiki, amma an rayar da shi a Ruhu,