Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: All the Apostles
Ayoyi game da All the Apostles
Yana cikin sa musu albarka, sai ya rabu da su. Aka ɗauke shi zuwa cikin sama.
Bayan ya faɗi wannan, sai aka ɗauke shi sama a idanunsu sai wani girgije ya rufe shi daga ganinsu.
Sa’an nan ya bayyana ga Yaƙub, sa’an nan ga dukan manzannin,