Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: On the third day after his death

4 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da On the third day after his death

  1. Da Yesu ya tashi daga matattu da safe, a ranar farko ta mako, ya fara bayyana ga Maryamu Magdalin, wadda ya fitar da aljanu bakwai daga cikinta.

  2. Ya ce musu, “Wannan shi ne abin da aka rubuta, cewa dole Kiristi yă sha wahala, a rana ta uku kuma yă tashi daga matattu.

  3. amma Allah ya tashe shi daga matattu a rana ta uku, ya sa kuma aka gan shi.

  4. cewa an binne shi an kuma tashe shi a rana ta uku bisa ga Nassi,