Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection of Christ: The truth of the gospel involved in

2 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da The truth of the gospel involved in

  1. In ba a tashe Kiristi ba kuwa, ai, wa’azinmu, da bangaskiyarku banza ne.

  2. Sai ma ya zama mun zama masu ba da shaidar ƙarya game da Allah ke nan, domin mun shaida game da Allah cewa ya tashe Kiristi daga matattu. Bai tashe Kiristi ba ke nan, in lalle ba a tā da matattu.