Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Making the gospel effectual

3 ayoyi · 51 fannoni

Ayoyi game da Making the gospel effectual

  1. Ba na jin kunyar bishara, gama ita ikon Allah ne domin ceton kowa da ya gaskata, da farko ga Yahudawa, sa’an nan ga Al’ummai.

  2. Gama saƙon gicciye wauta ne ga waɗanda suke hallaka, amma a gare mu, mu da ake ceto, ikon Allah ne.

  3. amma ga su waɗanda Allah ya kira, Yahudawa da Hellenawa, Kiristi ikon Allah ne, da kuma hikimar Allah.