Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Acknowledged
Ayoyi game da Acknowledged
Girma da iko da ɗaukaka, da daraja da kuma nasara naka ne, ya Ubangiji, gama kome a sama da ƙasa naka ne. Mulki kuma naka ne, ya Ubangiji; an kuma ɗaukaka ka a matsayin kai a bisa duka.
Ku da kuke da nesa, ku ji abin da na yi; ku da kuke kusa, ku san ikona!