Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Exerted in behalf of saints
Ayoyi game da Exerted in behalf of saints
Gama gaban Ubangiji yana ko’ina a duniya don yă ƙarfafa waɗanda zukatansu suke binsa cikin aminci. Ka yi wauta, daga yanzu nan gaba za ka yi ta yaƙi.”