Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Creation
Ayoyi game da Creation
A farkon fari ka kafa tushen duniya, sammai kuma aikin hannuwanka ne.
Amma Allah ya yi duniya ta wurin ikonsa; ya kafa duniya ta wurin hikimarsa ya shimfiɗa sammai ta wurin fahiminsa.