Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Incomparable

5 ayoyi · 51 fannoni

Ayoyi game da Incomparable

  1. Wane ne cikin alloli, ya yi kamar ka, ya Ubangiji? Wane ne kamar ka, mai ɗaukaka cikin tsarki, mai banrazana cikin ɗaukaka, mai aikata al’ajabai?

  2. “Ka miƙa hannunka na dama, ƙasa ta haɗiye abokan gābanka.

  3. “Ya Ubangiji Mai Iko Duka, ka fara nuna wa bawanka ɗaukakarka da ikonka. Akwai wani allah a sama ko a duniya, wanda zai aikata waɗannan manyan ayyukan kamar ka?

  4. Ko hannunka irin na Allah ne, kuma ko muryarka za tă iya tsawa kamar ta Allah?

  5. Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki, wane ne kamar ka? Kai mai iko ne, ya Ubangiji, kuma amincinka ya kewaye ka.