Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Have confidence in
Ayoyi game da Have confidence in
Amma Ubangiji yana tare da ni kamar babban jarumi; saboda haka masu tsananta mini za su yi tuntuɓe ba kuwa za su yi nasara ba. Za su fāɗi su kuma sha mummunar kunya; ba za a taɓa manta da rashin bangirmansu ba.