Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Everlasting
Ayoyi game da Everlasting
Ku dogara ga Ubangiji, gama shi Ubangiji, ne madawwamin Dutse.
Gama tun halittar duniya halayen Allah marar ganuwa, madawwamin ikonsa da kuma allahntakarsa, ana iya ganinsu sarai, ana fahimtarsu ta wurin abubuwan da Allah ya halitta, domin kada mutane su sami wata hujja.