Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Strengthened by
Ayoyi game da Strengthened by
A ƙarshe, bari ƙarfin ikon Ubangiji yă ba ku ƙarfi.
Allah yă ƙarfafa ku da dukan iko bisa ga ɗaukakar ƙarfinsa domin ku kasance da jimrewa sosai da kuma haƙuri, cikin farin ciki