Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: Pleaded in prayer
Ayoyi game da Pleaded in prayer
Bari nishe-nishen ’yan kurkuku su zo gabanka; ta wurin ƙarfin hannunka ka kiyaye waɗanda aka yanke wa hukuncin mutuwa.
Kada ka bari a kai mu cikin jarraba, amma ka cece mu daga mugun nan.’