Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of God: The destruction of the wicked

2 ayoyi · 51 fannoni

Nemi "The Power of God"

Ayoyi game da The destruction of the wicked

  1. Amma na bar ka ka rayu domin in nuna maka ikona, domin kuma sunana yă zama abin darajantawa a dukan duniya.

  2. Haka ma aikin Allah yake. Ya so yă nuna fushinsa yă kuma sanar da ikonsa, ya yi haka cikin haƙuri ƙwarai ga waɗanda suka cancanci fushinsa, waɗanda aka shirya domin hallaka?