Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Shall never cease out of the land
Ayoyi game da Shall never cease out of the land
Kullum za ku kasance da matalauta a ƙasar. Saboda haka na umarce ku ku bayar hannu sake ga ’yan’uwa da kuma matalauta, da masu bukata a ƙasarku.
Amma zan zauna a cikinki masu tawali’u da masu ƙasƙantar da kai, waɗanda suke dogara ga sunan Ubangiji.
Matalauta za su kasance tare da ku kullum, amma ni ba zan kasance tare da ku kullum ba.