Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Without ostentation
Ayoyi game da Without ostentation
“Ku yi hankali kada ku nuna ‘ayyukanku na adalci’ a gaban mutane, don su gani. In kuka yi haka, ba za ku sami lada daga wurin Ubanku da yake cikin sama ba.