Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Hears
Ayoyi game da Hears
Ubangiji yakan ji masu bukata ba ya kuwa ƙyale kamammun mutanensa.
“Matalauta da mabukata suna neman ruwa, amma babu kome; harsunansu sun bushe saboda ƙishi. Amma Ni Ubangiji zan amsa musu; Ni, Allah na Isra’ila, ba zan yashe su ba.