Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Delivers
Ayoyi game da Delivers
Amma yana kuɓutar da masu wahala; yana magana da su cikin wahalarsu.
Dukan raina zai ce, “Wane ne kamar ka, ya Ubangiji? Ka kuɓutar da matalauta daga waɗanda suka fi ƙarfinsu, matalauta da masu bukata daga waɗanda suke musu fashi.”