Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Rule not, with vigour
Ayoyi game da Rule not, with vigour
“ ‘In ɗaya daga cikin mutanen ƙasarku ya talauta a cikinku, ya kuma sayar da kansa gare ku, kada ku sa yă yi kamar bawa.
Kada ku gwada musu azaba, amma ku ji tsoron Allahnku.