Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Shut not the hand against
Ayoyi game da Shut not the hand against
In akwai matalauci a cikin ’yan’uwanku, a duk wani daga cikin biranen da Ubangiji Allahnku yake ba ku, kada ku taurara zuciya, ko ku ƙi saki hannu ga ɗan’uwanku matalauci.