Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Commit themselves to God
Ayoyi game da Commit themselves to God
Amma kai, ya Allah, kana gani wahala da baƙin ciki; kana lura da yadda suke ɗaukansu a hannu. Marar taimako kan danƙa kansa gare ka; kai ne mai taimakon marayu