Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Defend
Ayoyi game da Defend
Ku tsare mutuncin marasa ƙarfi da marayu; ku kāre hakkin matalauta da waɗanda ake danniya.
Ku ceci marasa ƙarfi da masu bukata; ku kuɓutar da su daga hannun mugaye.