Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Harden not the heart against
Ayoyi game da Harden not the heart against
In akwai matalauci a cikin ’yan’uwanku, a duk wani daga cikin biranen da Ubangiji Allahnku yake ba ku, kada ku taurara zuciya, ko ku ƙi saki hannu ga ɗan’uwanku matalauci.