Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Poor: Is characteristic of saints
Ayoyi game da Is characteristic of saints
Ya rarraba kyautansa ga matalauta, adalcinsa zai dawwama har abada; za a ɗaga ƙahonsa sama da bangirma.
Masu adalci sun damu game da adalci don talakawa, amma mugaye ba su da wannan damuwa.
Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Ya ba gajiyayyu hannu sake, ayyukansa na alheri madawwama ne.”