Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: Manifold

2 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Manifold

  1. Saboda haka ka miƙa su ga abokan gābansu waɗanda suka yi musu danniya. Amma sa’ad da ake danniyarsu sai suka yi kuka gare ka. Daga sama ka ji su, cikin jinƙanka mai girma kuwa ka ba su mai ceto, wanda ya fisshe su daga hannun abokan gābansu.

  2. Ko da ya kawo ɓacin rai, zai nuna tausayi sosai, ƙaunarsa tana da yawa.