Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: To the fatherless
Ayoyi game da To the fatherless
Assuriya ba za su iya cece mu ba; ba za mu hau dawakan yaƙi ba. Ba za mu ƙara ce, ‘Allolinmu’ wa abin da hannuwanmu suka yi ba, gama a gare ka ne maraya yakan sami jinƙai.”