Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: In long-suffering
Ayoyi game da In long-suffering
Domin ƙaunar Ubangiji ba mu hallaka ba; gama jiyejiyanƙansa ba su ƙarewa.
Ubangiji Allahnmu mai jinƙai ne, mai gafartawa ne kuma, ko da yake mun yi masa tawaye;