Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: Tender
Ayoyi game da Tender
Ka tuna, ya Ubangiji da jinƙai da kuma ƙaunarka mai girma, gama suna nan tun dā.
wanda ya fanshi ranka daga rami ya naɗa maka rawani da ƙauna da kuma tausayi,
saboda jinƙai na Allahnmu mai ƙauna, hasken nan na ceto zai ɓullo mana daga sama,