Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: Sure

2 ayoyi · 36 fannoni

Nemi "The Mercy of God"

Ayoyi game da Sure

  1. Ku kasa kunne ku kuma zo gare ni; ku saurare ni, don ranku ya rayu. Zan yi madawwamin alkawari da ku, zan nuna muku ƙaunata marar ƙarewa da na yi wa Dawuda alkawari.

  2. Za ka yi wa Yaƙub aminci, ka kuma nuna jinƙai ga Ibrahim, kamar yadda ka yi alkawari da rantsuwa ga kakanninmu tun a kwanankin dā.