Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: Plenteous
Ayoyi game da Plenteous
Kai mai gafartawa da kuma mai alheri ne, ya Ubangiji, cike da ƙauna ga dukan waɗanda suke kira gare ka.
Amma kai, ya Ubangiji, kai Allah mai tausayi ne da kuma mai alheri, mai jinkirin fushi, mai yawan ƙauna da aminci.
Ubangiji mai tausayi ne da kuma alheri, mai jinkirin fushi, cike da ƙauna.