Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: To them that fear him
Ayoyi game da To them that fear him
Amma daga madawwami zuwa madawwami ƙaunar Ubangiji tana tare da waɗanda suke tsoronsa, adalcinsa kuma tare da ’ya’yansu,
Jinƙansa ya kai ga masu tsoronsa, daga zamani zuwa zamani.