Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: High as heaven
Ayoyi game da High as heaven
Ƙaunarka, ya Ubangiji, kan kai sammai, amincinka har sararin sammai.
Gama kamar yadda sammai suke can bisa duniya, haka girmar ƙaunarsa yake wa masu tsoronsa;