Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: Is his delight
Ayoyi game da Is his delight
Wane ne Allah kamar ka, wanda yake yafe zunubi yă kuma gafarta laifofin mutanensa da suka ragu? Ba ka zama mai fushi har abada amma kana marmari ka nuna jinƙai.