Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Mercy of God: Abundant
Ayoyi game da Abundant
Yabo ya tabbata ga Allah Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi! Cikin jinƙansa mai girma ya ba mu sabuwar haihuwa cikin bege mai rai ta wurin tashin Yesu Kiristi daga matattu,