Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Idols
Ayoyi game da Idols
Amma gumakansu azurfa da zinariya ne, da hannuwan mutane suka yi.
A wannan rana mutane za su zubar wa jaba da jamage gumakansu na azurfa da gumakansu na zinariya da suka yi don su bauta musu.
Sa’an nan za ku ƙazantar da gumakanku da kuka dalaye da zinariya; za ku zubar da su kamar rigar al’adar mace ku kuma ce musu, “Ku ɓace mana da gani!”