Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Of good rulers
Ayoyi game da Of good rulers
Azurfarki ta zama jebu, an gauraye ruwan inabinki mafi kyau da ruwa.
Masu mulkinki ’yan tawaye ne, abokan ɓarayi; dukansu suna ƙaunar cin hanci suna bin kyautai. Ba sa taɓa tsare marayu a ɗakin shari’a; ba sa taimakon gwauruwa.