Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: (Dross of,) of the wicked
Ayoyi game da (Dross of,) of the wicked
Azurfarki ta zama jebu, an gauraye ruwan inabinki mafi kyau da ruwa.
“Ɗan mutum, gidan Isra’ila ta zama ƙwan maƙera a gare ni; dukansu tagulla ne, kuza, ƙarfe da darma da suka rage a tanderu. Su ƙwan maƙerar azurfa ne kawai.