Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: The patriarchs rich in
Ayoyi game da The patriarchs rich in
Abram ya azurta ƙwarai da dabbobi, da azurfa, da kuma zinariya.
Ubangiji ya albarkaci maigidana sosai, ya kuma zama mai arziki. Ya ba shi tumaki, shanu, azurfa, zinariya, bayi maza da mata, raƙuma, da kuma jakuna.