Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Taken in war often consecrated to God

3 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Taken in war often consecrated to God

  1. Dukan azurfa da zinariya, da kwanonin tagulla da na ƙarfe, keɓaɓɓu ne ga Ubangiji, dole a sa su cikin ma’ajin Ubangiji.”

  2. Sarki Dawuda kuwa ya keɓe waɗannan kayayyaki wa Ubangiji, yadda ya yi da zinariya, da kuma azurfa daga dukan al’umman da ya mallaka,

  3. Ya kawo azurfa da zinariya da kayayyakin da shi da mahaifinsa suka keɓe a haikalin Ubangiji.