Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Thin plates
Ayoyi game da Thin plates
An kawo ƙeraren azurfa daga Tarshish zinariya kuma daga Ufaz. Abin da gwani da maƙerin zinariya suka yi sa’an nan aka yi masa ado da mulufi da shunayya dukan aikin gwanaye.