Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Given by the Israelite for making the tabernacle
Ayoyi game da Given by the Israelite for making the tabernacle
“Ga iri jerin kayan da za ka karɓo daga hannunsu, “zinariya, da azurfa, tagulla,
Masu miƙa kyautar azurfa, ko tagulla suka kawo su a matsayin kyautai ga Ubangiji, kuma kowane mutumin da yake da itacen ƙirya don kowane sashin aikin, ya kawo.