Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Of saints purified by affliction
Ayoyi game da Of saints purified by affliction
Gama kai, ya Allah, ka gwada mu; ka tace mu kamar azurfa.
Wannan kashi ɗaya bisa ukun zan kawo in sa a cikin wuta; zan tace su kamar azurfa in gwada su kamar zinariya. Za su kira bisa sunana zan kuwa amsa musu; zan ce, ‘Su mutanena ne,’ za su kuma ce, ‘Ubangiji ne Allahnmu.’ ”