Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Wisdom to be esteemed more than
Ayoyi game da Wisdom to be esteemed more than
Ba irin zinariyar da za tă iya sayenta, ko kuma a iya auna nauyinta da azurfa.
gama ta fi azurfa riba tana kuma da amfani fiye da zinariya.
Ku zaɓi umarnina a maimakon azurfa, sani a maimakon zinariya zalla,
’Ya’yan itacena sun fi zinariya zalla; amfanin gonar da nake bayar ya fi azurfa mafi kyau.
Ya ma fi kyau ka sami hikima fiye da zinariya, ka zaɓi fahimi a maimakon azurfa!