Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Taken in war purified by fire
Ayoyi game da Taken in war purified by fire
Zinariya, azurfa, tagulla, baƙin ƙarfe, kuza, darma
da dukan abin da wuta ba ta iya ci, dole yă shiga wuta sa’an nan zai zama da tsabta. Amma dole a kuma tsarkake ta da ruwan tsarkakewa. Duk abin da wuta za tă iya ci, dole a shigar da ita a ruwan tsarkakewa.