Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Silver: Of the Medo-Persian kingdom
Ayoyi game da Of the Medo-Persian kingdom
An yi kan wannan siffa da zinariya zalla, ƙirjinta da kuma hannuwanta an yi su da azurfa, cikinta da kuma cinyarta da tagulla ne.
“A bayanka, za a yi wani mulki, wanda bai kai naka ba. A gaba kuma, za a yi mulki na uku wanda yake na tagulla, zai yi mulkin dukan duniya.