Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Wool of, made into clothing
Ayoyi game da Wool of, made into clothing
kuma zuciyarsa ba tă gode mini ba don na yi masa sutura da gashin tumakina,
Takan zaɓi ulu da lilin ta yi ta saƙa da hannuwanta da farin ciki.
Kuna cin kitsensu, kuna yi wa kanku tufafi da gashinsu, kukan yanka turkakkun, amma ba ku yi kiwon tumakin ba.