Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Of those under God's judgment
Ayoyi game da Of those under God's judgment
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta ’ya’yan Kora maza. Maskil ne. Mun ji da kunnuwanmu, ya Allah; kakanninmu sun faɗa mana abin da ka aikata a kwanakinsu, tun dā can.