Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Males of called rams
Ayoyi game da Males of called rams
Amma Sama’ila ya ce, “Ubangiji yana murna da sadaka da hadaya fiye da biyayya ga maganar Ubangiji? Yin biyayya ta fi hadaya a kula kuma ta fi ƙibabbun raguna.
“Zan sauko da su kamar tumaki zuwa mayanka, kamar raguna da bunsurai.